<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><title>Babu Sauran Wahala In Yesu Ya Zo LW313</title>
<lyrics>[V1]
 1) Babu sauran wahala in Yesu ya zo,
 Babu sauran wahala in Yesu ya zo,
 Babu sauran wahala in Yesu ya. zo,
 Za ya kai mu a gidansa.

[V2]
 KORUS
 Za ya kai mu a gidansa,
 Za ya kai mu a gidansa,
 Babbu sauran wahala in Yesu ya zo,
 Za ya kai mu a gidansa.

[V3]
 2) Babu ƃacin zuciya in Yesu ya zo,
 Babu ƃacin zuciya in Yesu ya zo,
 Sai dai murna mai yawa in Yesu ya zo,
 Za mu taru a gidansa.
 Korus

[V4]
 3) Babu sauran kuka in Yesu ya zo,
 Babu sauran kuka in Yesu ya zo,
 Sai dai farinciki in Yesu ya zo,
 Za ya kai mu a gidansa.
 Korus

[V5]
 4) Sai dai daɗin zama in Yesu ya zo,
 Sai dai daɗin zama in Yesu ya zo,
 Sai dai daɗin zama har abada
 Cikin Sama tare da shi.
 Korus</lyrics>
<hymn_number>313</hymn_number>
</song>